Makkah
Birnin Makkah gari ne mai dauke da dubun tarihi, birnin ya kasance a cikin nahiyar Asiya wato a cikin tsibirin Saudiya a Tarayyar Larabawa. Wannan gari na Makkah shi ne birni mafi girma da shahara a duk faɗin nahiyar Asiya. Birni ne wanda Allah ya yi masa albarka sabo da shi ne birnin fiyayyen halitta Annabi Muhammad[1] (S.A.W).↵Albarkatun kasa Allah Ya azurta garin Makkah da yawan bishiyoyin Dabino da Inibi. Lallai birnin ƙayataccen birni ne wanda har ya wuce ba a iya misaltawa da sauran wurare. Haka zalika, ta ɓangaren albarkatun ƙasa, Allah ya hore wa birnin arziƙin man fetur da kuma gwala-gwalai da sauran ma'adanai, daban-daban.
Makkah | ||||
---|---|---|---|---|
مكة المكرمة (ar) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Saudi Arebiya | |||
Province of Saudi Arabia (en) | yankin Makka | |||
Babban birnin |
Kingdom of Hejaz (en) (1916–1925) Kingdom of Nejd and Hejaz (en) (1925–1932) yankin Makka (1932–) The Holy Capital Governorate (en) (1932–) | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 2,427,924 (2022) | |||
• Yawan mutane | 3,194.64 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 760 km² | |||
Altitude (en) | 277 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Muhimman sha'ani |
Siege of Mecca (en)
| |||
Tsarin Siyasa | ||||
• Gwamna | Khalid bin Faisal Al Saud (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 1 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | hmm.gov.sa |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Birnin Makkah shi ne birnin Manzon Allah na farko, a garin ne aka haife shi. A nan kuma ya girma tun gabanin a ba shi Annabta. Daga baya ne ya koma garin [Madinah]. Sunan Makkah ko kuma ka ce Bakkah ya samo asali ne daga sunan wani mutun daya wanda ya fara zama a garin mai suna Bakkah. Larabawa suna da mahimmanci a nahiyar gabas ta tsakiya saboda albarkar Ɗakin Ka'aba da yake a wurin.
Tarihi
gyara sashe-
Yankin Badar a Saudi Arabiya
Tufafi
gyara sashe-
Yanayin sanya kayan mutanen saudiya a zamanin da
Mulki
gyara sashe-
Jami'i mai bayar da tsaro ga al'umma Khalid Fahad
-
Babbar kofar Sarki Abdul Aziz
Addini
gyara sashe-
Masallacin harami
-
Mina
-
Dutsen Jabal Rahamat
-
Alhazai a Makka mai girma
Qur'ani
gyara sasheMasallatai
gyara sashe
-
Tsohon Masallaci a Hubaidiyah
Makkah
gyara sashe-
Massallacin Makkah da Dakin Ka'aba
Madina
gyara sashe-
Masallacin Madina
Mutane
gyara sashe-
Dan kasar Saudiya mai suna Essam Al Mojalid
-
Hayat Sindi, Daya daga cikin sanannun mata a kasar Saudiya
Al'adu
gyara sasheTattalin arziki
gyara sasheNoma
gyara sashe-
Bishiyan Dabino
-
Yayan Dabino
-
Bishiyoyin dabino
-
Gonan dabino
-
Bishiyan dabino a wani muhalli inda ba gona ba
-
Gonan Dabino