Jump to content

ƙauye

Daga Wiktionary
An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.

Kauye About this soundKauye } Ɗan ƙaramin mazaunin mutane ƙasa da birni kuma ƙasa da gari. Akasari akwai ƙaranci koma rashin abubuwan more rayuwa a ƙauye. A wata hausar kuma ana cewa Karkara.[1]

Misalai

  • kauye akwai dadi zama.
  • Na kai su ƙauye mu.

A wasu harsunan

English: village

Manazarta