Ado (Lagos Oba)
Appearance
Ado (Lagos Oba) | |||
---|---|---|---|
1716 - 1755 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Masarautar Benin, | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Mutuwa | 1755 | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Ashipa | ||
Sana'a | |||
Sana'a | sarki |
Oba Ado (sunan Bini na asali shine Edo)[1] [2] wanda yayi sarauta daga 1630-1669 shine Oba na biyu na Legas. Shi ɗan Ashifa ne, wanda Oba na Benin ya naɗa shi a matsayin sarkin Eko na farko.[3][4] [5] Dan Ado, Gabaro shi ne Oba na uku a Legas.
Oba na biyu na Legas
[gyara sashe | gyara masomin]Ado yana karbar haraji duk shekara daga hannun talakawansa wanda kuma aka mika wa Oba na Benin a matsayin haraji.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Saburi Oladeni Biobaku (1973). Sources of Yoruba history: Oxford studies in African affairs. Clarendon Press, 1973. p. 39. ISBN 978-0-19-821669-8 Retrieved 30 July 2017.
- ↑ Deji Ogunremi; Biodun Adediran (1998). Culture and society in Yorubaland. Rex Charles Publication in association with Connel Publications, 1998. p. 80. ISBN 9789782137739 . Retrieved 30 July 2017.
- ↑ Remi Olajumoke (1990). The Spring of a Monarch: The Epic Struggle of King Adeyinka Oyekan II of Lagos. Lawebod Nigeria, 1990. p. 39. ISBN 9789783088504 . Retrieved 30 July 2017.
- ↑ Deji Ogunremi; Biodun Adediran (1998). Culture and society in Yorubaland. Rex Charles Publication in association with Connel Publications, 1998. p. 80. ISBN 9789782137739 . Retrieved 30 July 2017.
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedDeji