Al Hilal SFC
Appearance
Al Hilal SFC | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
نادي الهلال السعودي da AlHilal Saudi Club |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Saudi Arebiya |
Mulki | |
Shugaba | Fahad bin Nafel (en) |
Hedkwata | Riyadh |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 16 Oktoba 1957 |
|
Al-Hilal Saudi Football Club (Larabci نادي الهلال; Wata), wanda aka fi sani da Al-Hilal , ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce a ƙasar Saudi Arabiya daga Riyadh. Tare da jimloli guda 55, sune ƙungiyar da ta fi kowacce nasara a ƙasar.
Daraja
[gyara sashe | gyara masomin]Gasar Cikin Gida
[gyara sashe | gyara masomin]- Saudi Professional League
- (19) : 1977, 1979, 1985, 1986, 1988, 1990, 1996, 1998, 2002, 2005, 2008, 2010, 2011, 2017, 2018, 2020, 2021, 2022, 2024 (Record)
- (14) : 1980, 1981, 1983, 1987, 1993, 1995, 1997, 2006, 2007, 2009, 2013, 2014, 2016, 2019
- Kofin Saudi Arabia
- Gasar Kofin Yarima
- Kofin Saudi Arabia Da Aka sani da (Kofin Yarima Faisal Bin Fahad)