Babbar riga
Appearance
Babbar riga | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Tufafi |
Babbar riga ko malum-malum dai riga ce ta al'ada musamman ga al'ummar hausawa inda sune sukafi amfani da ita, kuma babbar riga na ƙara nuna girma da dattaku ga wanda ya sanya ta, ita dai babbar riga tana da matuƙar girma.[1]
Amfanin babbar riga
[gyara sashe | gyara masomin]Babbar riga tana da matuƙar amfani sosai musamman a lokacin sanyi, domin takan taimakawa mutane wajen rage jin sanyi.
tana kara ma mutum daraja
masu amfani da babbar riga
[gyara sashe | gyara masomin]Galibi dai dattawa ne sukafi amfani da malum-malum sai kuma anguna da kuma da abokan anguna.da dai sauran su.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Wani sanye da Malum-malum
-
Babbar Riga/Malum-malum