Bobo-Dioulasso
Appearance
Bobo-Dioulasso | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Burkina Faso | |||
Region of Burkina Faso (en) | Hauts-Bassins Region (en) | |||
Province of Burkina Faso (en) | Houet Province (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 903,887 (2019) | |||
• Yawan mutane | 6,608.33 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 136.78 km² | |||
Altitude (en) | 445 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en)
| |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | bobodioulasso.net |
Bobo-Dioulasso (lafazi: /bobo dyulaso/) birni ne, da ke a yankin Hauts-Bassins, a ƙasar Burkina Faso. Shi ne babban birnin yankin Hauts-Bassins. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, jimilar mutane fiye da dubu dari biyar. An gina birnin Bobo-Dioulasso a karni na sha ɗaya bayan haifuwan annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kasuwar Bobo-Dioulasso
-
Des hommes sur les toits s'opposent