Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Boris Johnson |
---|
|
12 Disamba 2019 - 12 ga Yuni, 2023 District: Uxbridge and South Ruislip (en) Election: 2019 United Kingdom general election 26 ga Yuli, 2019 - 6 Satumba 2022 - Liz Truss → 25 ga Yuli, 2019 - 6 Satumba 2022 ← Theresa May - Liz Truss → 24 ga Yuli, 2019 - 6 Satumba 2022 ← Theresa May - Liz Truss → 24 ga Yuli, 2019 - 6 Satumba 2022 ← Theresa May - Liz Truss → 23 ga Yuli, 2019 - 5 Satumba 2022 ← Theresa May - Liz Truss → 8 ga Yuni, 2017 - 6 Nuwamba, 2019 District: Uxbridge and South Ruislip (en) Election: 2017 United Kingdom general election (en) 13 ga Yuli, 2016 - 9 ga Yuli, 2018 ← Philip Hammond (mul) - Jeremy Hunt → 2016 - 7 Mayu 2015 - 3 Mayu 2017 District: Uxbridge and South Ruislip (en) Election: 2015 United Kingdom general election (en) 4 Mayu 2008 - 7 Mayu 2016 ← Ken Livingstone (mul) - Sadiq Khan → Election: 2008 London mayoral election (en) , 2012 London mayoral election (en) 5 Mayu 2005 - 4 ga Yuni, 2008 District: Henley (en) Election: 2005 United Kingdom general election (en) 7 ga Yuni, 2001 - 11 ga Afirilu, 2005 District: Henley (en) Election: 2001 United Kingdom general election (en) |
Rayuwa |
---|
Cikakken suna |
Alexander Boris de Pfeffel Johnson |
---|
Haihuwa |
New York, 19 ga Yuni, 1964 (60 shekaru) |
---|
ƙasa |
Tarayyar Amurka Birtaniya |
---|
Mazauni |
West Kensington (en) Islington (en) Crouch End (en) 10 Downing Street (en) |
---|
Harshen uwa |
Turanci |
---|
Ƴan uwa |
---|
Mahaifi |
Stanley Johnson |
---|
Mahaifiya |
Charlotte Johnson Wahl |
---|
Abokiyar zama |
Allegra Mostyn-Owen (en) (1987 - 1993) Marina Wheeler (en) (1993 - 2020) Carrie Johnson (mul) (29 Mayu 2021 - |
---|
Ma'aurata |
Carrie Johnson (mul) |
---|
Yara |
|
---|
Ahali |
Jo Johnson (mul) , Rachel Johnson (en) da Leo Fenton Johnson (en) |
---|
Karatu |
---|
Makaranta |
Eton College (en) Ashdown House School (en) Balliol College (en) 1986) Bachelor of Arts (en) : classics (en) European School, Brussels I (en) |
---|
Matakin karatu |
Bachelor of Arts (en) |
---|
Harsuna |
Turanci Faransanci |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
ɗan jarida, ɗan siyasa, edita, marubuci, essayist (en) , blogger (en) da Masanin tarihi |
---|
|
Wurin aiki |
Landan da City of Brussels (en) |
---|
Kyaututtuka |
|
---|
Ayyanawa daga |
gani
- [[British Academy Television Award for Best Entertainment Performance (en) ]]
(2004) : [[Have I Got News for You (en) ]]
|
---|
Mamba |
Bullingdon Club (en) Beefsteak Club (en) |
---|
Imani |
---|
Addini |
Anglicanism (en) |
---|
Jam'iyar siyasa |
Conservative Party (en) |
---|
IMDb |
nm1296124 |
---|
gov.uk… |
|
Alexander Boris de Pfeffel Johnson (an haife shi a 19 ga watan Yuni shekara ta alif 1964) Ɗan siyasan Biritaniya ne, tsohon ma'aikacin jarida ne kuma a baya ya riƙe Firayim Minista na United Kingdom kuma Shugaban Jam'iyar Conservative Party tun a watan Yulin 2019.[1] Ya kasance Member of Parliament (MP) dake wakiltar Uxbridge da Kudancin Ruislip tun 2015, ya kuma riƙe MP na Henley daga 2001 zuwa 2008. Shi ne kuma Mayor na London dga 2008 zuwa 2016, sannan Foreign Secretary daga 2016 zuwa shekarar 2018. Johnson dai ana ganin sa a matsayin one-nation conservative da kuma danganta shi da gudanar da siyasa wadda take da sassauci ta fuskar tattalin arziki da kuma zamantakewa.
Tarihin rayuwa
An haife shi a New York City daga gidan masu hannu da shuni, Johnson ya yi karatu a European School, Brussels I, Ashdown House, da Eton College. Ya karanci Classics a Balliol College, Oxford, inda aka zaɓe shi President of the Oxford Union a 1986. Ya fara gudanar da harkar rayuwarsa a matsayin ma'aikacin jaridar The Times amma sai aka kore shi da cusa wani magana ta karya. Daga nan ya koma The Daily Telegraph's mai rahoto daga Brussels.
-
Boris na kallon was an Paralympic
-
Boris na Jawabin
-
Boris da kaninsa Leo
-
Shugaba Boris Johnson da sarki Abdullah II na Jordan
-
Shugaba Boris Johnson da shugaba Neranda Modi
-
Boris tare da shugaba Macron
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.