Jump to content

Kaija Siren

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kaija Siren
Rayuwa
Haihuwa Kotka (mul) Fassara, 23 Oktoba 1920
ƙasa Finland
Mutuwa Helsinki, 15 ga Janairu, 2001
Makwanci Hietaniemi cemetery (en) Fassara
Ƴan uwa
Abokiyar zama Heikki Siren (en) Fassara
Yara
Karatu
Matakin karatu Masanin gine-gine da zane
Harsuna Finnish (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Masanin gine-gine da zane
Muhimman ayyuka Otaniemi Chapel (en) Fassara
Ympyrätalo (en) Fassara
Brucknerhaus (en) Fassara
Baghdad Convention Center (en) Fassara
Graniittitalo (en) Fassara
Orivesi Church (en) Fassara

Katri (Kaija) Anna-Maija Helena Siren (née Tuominen; ashirin da uku ga watan Oktoba 23, shekara 1920 cikin Kotka – zuwa sha biyar ga watan Janairu 15,shekara 2001) ta kasance mai zanen Finnish . Ta kammala karatu a matsayin mai gine-gine daga Jami'ar Fasaha ta Helsinki cikin shekara 1948. Siren ta tsara yawancin ayyukanta tare da matar ta zuwa wani masanin Finnish, Heikki Siren.

Ita da mijinta Heikki Siren sun kafa nasu ofishin gine-gine cikin shekara 1949. Sirens sun yi aiki tare a matsayinsu na masu gine-ginen a rayuwarsu gaba ɗaya. Otaniemi Chapel an lura da shi don ƙayyadaddun ma'auni tsakanin fasalulluka na gine-ginen karkara na Finnish da zamani, wanda Alvar Aalto na jan bulo na shekarun 1950 ya rinjayi. An lura da aikinsu na baya don abin tunawa.

An binne ta cikin a makabartar Hietaniemi da ke Helsinki.

Manyan ayyuka

[gyara sashe | gyara masomin]
  • 1954 Finnish National Theatre Small Stage, Helsinki, Finland
  • Shekara 1956 Otaniemi Chapel, Espoo, Finland
  • Shekara 1961 Cocin Orivesi, Orivesi, Finland
  • Shekara1965 Ofishin Municipal Kallio, Helsinki, Finland
  • Shekara1968 Ympyrätalo, Helsinki, Finland
  • Shekara1970 Makarantar Lauttasaari, Helsinki, Finland
  • Shekara1973 Brucknerhaus, Linz, Austria
  • Shekara1982 Graniititalo, Helsinki, Finland
  • Shekara1983 Fadar Taro a Baghdad, Iraki
[gyara sashe | gyara masomin]
  • Bruun, Erik & Popovits, Sara (eds.): Kaija + Heikki Siren: Architects - Architekten - Architectes . Otava: Helsinki, 1977. ISBN 951-1-04156-8

Bayanan kula

[gyara sashe | gyara masomin]