Kalkuleta
abin lissafi | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | kayan aiki, electronic machine (en) da calculating tool (en) |
Amfani | counting (en) , evaluation (en) , computation (en) da calculation (en) |
Bisa | adding machine (en) |
Wanda yake bi | adding machine (en) |
Maƙirƙiri | Paulus van Leeuwen (en) da Dietrich Lubs (en) |
Lokacin farawa | 1960s |
Has characteristic (en) | model of calculator (en) |
Source of energy (en) | electrical energy (en) da solar energy (en) |
Amfani wajen | masanin lissafi |
Uses (en) | function (en) da order of operations (en) |
Digital equivalent of (en) | mechanical calculator (en) |
Kalkuleta wata injin lantarki ne mai sauki da ake amfani dashi wajen yin lissafi, kama daga asalin lissafi da kuma hadaddun ilimin lissafi.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An kirkiri kalkuleta ta farko a shekaran 1960,an samar da kalkuletz mai girman aljihu a shekarar 1970,musamman bayan wanzuwar 4004,kalkuleta ta zamani ta fara ne daga mai arha,wadda aka bayar a kyauta.Sun zamo sanannu a tsakiyar shekara ta 1970 saboda samr da ita da akayi wajen rage girmanta da kuma tsadar ta.A bayan karshen shekaru goma,farashin su ya sakko a inda kowa na iya mallakarta sannan kuma suka zama gama gari a makarantu.
Kari da manufar gaba daya kalkuleta,akwai wadanda aka tsara su musamman saboda kasuwanni.Misali,akwai kalkuleta ta kimiyya wanda suka kunshi wani irin lissafin da ya shafi alaka tsakanin kusurwowi da kuma sassa da kuma kididdigar lissafi.Wasu kalkuletocin ma suna iya yin lissafi irin yanda kwanfuta keyi,ana iya amafani da kalkuleta mai hoto wurin nuna maánar asalin layi.A shekarar 2016,kalkuleta ta asali bata da tsada amman kalkuleta ta kimiyya da daukar hoto suna da tsada sosai.A lokacin da aka samr da salular hannu da makamantansu,kuma ana amfani dasu a koína,sun rage zama gama gari akan farkon da aka samar dasu.A shekarar 1986,kalkuleta na wakiltar kimanin kashi arbaín da daya cikin dari 41%^a manhajar cikin kwamfuta wurin samar da bayanai.A shekarar 2007,wannan ya ragu kasa da 0.05%.[1]