Jump to content

Mizoram

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mizoram


Wuri
Map
 23°N 93°E / 23°N 93°E / 23; 93
ƘasaIndiya

Babban birni Aizawl (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 1,097,206 (2011)
• Yawan mutane 52.05 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 21,081 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 20 ga Faburairu, 1987
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Mizoram Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisa Mizoram Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Nirbhay Sharma (en) Fassara (26 Mayu 2015)
• Chief Minister of Mizoram (en) Fassara Pu Zoramthanga (en) Fassara (15 Disamba 2018)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2 IN-MZ
Wasu abun

Yanar gizo mizoram.nic.in
Taswirar yankunan jihar Mizoram.

Mizoram jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 21,081 da yawan jama’a 1,091,014 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1972. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Aizawl ne. P. S. Sreedharan Pillai shi ne gwamnan jihar. Jihar Mizoram tana da iyaka da jihohin uku (Assam, Manipur da Tripura) da ƙasar biyu (Bangladesh da Myanmar).