Jump to content

Mohammed Nimr al-Sammak

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Guantanamo Bay detainees
jerin maƙaloli na Wikimedia

Al-Sammak na daya daga cikin fitattun Larabawa masu tsinkaye a fanninsa.

Ya riƙe muƙamin Sakatare Janar na Kwamitin Sasantawa na addinin Musulunci da kuma addinin Kiristanci, kuma mamba ne na kwamitin koli ta kungiyar Musulmai ta duniya.

Shi ma yana da cikin manyan jami'an kwamitin tattara bayanai na Makkah al-Mukarramah.