Peninsular Malaysia
Appearance
Peninsular Malaysia | |||||
---|---|---|---|---|---|
ɓangare | |||||
Bayanai | |||||
Ƙasa | Maleziya | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+08:00 (en) | ||||
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa | Malay Peninsula (en) | ||||
Hannun riga da | East Malaysia (en) | ||||
Wuri | |||||
|
Peninsular Malaysia (Malay: Semenanjung Malayshiya; Jawi: سمننجوڠ مليسيا; Sinanci: 马来西亚半岛; Tamil: தீபகற்ப மலேசியா), wanda aka fi sani da Malaya ta Yamma ko kuma Malaysia (Malay: Tananan); Malesiya Peninsula, yanki ne na Malaysia da ke mamaye rabin kudancin tsibirin Malay a kudu maso gabashin Asiya da tsibiran da ke kusa. Fadinsa ya kai kusan kilomita 132,490 (51,150 sq mi), wanda kusan kashi 40% na yawan fadin kasar; sauran kashi 60% kuma suna Gabashin Malaysia ne a tsibirin Borneo.[1]