Adeoye Lambo
Adeoye Lambo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Abeokuta, 29 ga Maris, 1923 |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Mutuwa | 13 ga Maris, 2004 |
Karatu | |
Makaranta |
University of Birmingham (en) King's College London (en) Baptist Boys' High School |
Thesis | Observation on the role of cultural factors in paranoid psychosis among the Yoruba tribe : a study in comparative psychiatry |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | psychiatrist (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Mamba | The World Academy of Sciences (en) |
Thomas Adeoye Lambo, OBE (an haife shine a ranar 29 ga watan Maris din shekara ta 1923 - ya mutu a 13 ga watan Maris a shekara ta 2004) ya kasance masani ne kuma ɗan Nijeriya, ne mai gudanarwa kuma likitan mahaukata. ne Shi ne ake ambato a matsayin wanda ya fara samun horon zama a likitan mahaukata na farko a shiyyar yammacin Afirka da kuma Najeriya. baki daya Tsakanin shekara ta 1971 da 1988, ya yi aiki a Hukumar Lafiya ta Duniya, inda har ya kai ga zama Mataimakin Darakta Janar na hukumar.
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Lambo a garin Abeokuta na jihar Ogun . Ya halarci wata shahararriyar makaranta mai suna Baptist Boys 'High School, Abeokuta daga shekara ta 1935 zuwa 1940. Daga nan ya wuce zuwa Jami'ar Birmingham, inda ya karanci likitanci. Don ci gaba da karatunsa kuma ya zama kwararre, a shekara ta 1952, ya shiga Cibiyar Nazarin Lafiya, King's College London. Adeoye Lambo lokaci daya ya zama shahararre saboda aikinsa kan ilimin halin tababbu da na tabin hankali.
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- Matsayi a cikin Jaridar chiwararru (2004) 28: 469
- Sanarwa, Yau a kan layi
- A memoriam, TWAS Newsletter Vol.17 No.1, 2005 an sami dama a [1] Afrilu 11, 2007
- WD Jordan Rare Littattafai da tarin Musamman