Harfa
Appearance
harafi | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | grapheme (en) da alphanumeric character (en) |
Bangare na | digraph (en) , multigraph (en) da kalma |
Amfani wajen | alphabetic writing system (en) , syllabic writing system (en) , abjad (en) da abugida (en) |
Harfa itace "grapheme" (baƙi na rubutu) dake a yanayin baƙi na rubutu. Yana daukan ma'ana na yanayin dake wakiltar ƙaramin bangare na sautin magana. Haruffa na daidai da phoneme acikin magana ta yare spoken form of the language.
Siffar rubutunsa a wasu harsunan da ake rubutawa, ana kiransu da "syllabogram" (wanda ke nuna syllable) ko logogram(wanda shi kuma ke nuna kalma ko phrase).
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.