Martine de Souza
Appearance
Martine Hennequin[1] (née de Souza, An haife ta a ranar 26 ga watan Yuli 1973) 'yar wasan badminton ce ta ƙasar Mauritius.[2] Ta yi gasa a gasar women's singles na mata a gasar Olympics ta bazara a shekarar 1992 a Barcelona, kuma a cikin abubuwa uku a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1996 a Atlanta. [3] Ta lashe lambobin zinare guda uku na wasannin tekun Indiya (Indian ocean Island games).[4] [5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Martine Hennequin, 11 Médailles d'or en badminton : "Je suivrai les Jeux en famille" " . defimedia.info. Retrieved 18 February 2022.
- ↑ Martine de Souza at BWF.tournamentsoftware.com
- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Martine de Souza". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 27 July 2019.
- ↑ D'Argent, Robert (2 June 2019). "JIOI 2019 - Martine Hennequin: «C'est l'événement d'une vie, il n'y en aura jamais de semblable»" (in French). Le Mauricien. Retrieved 18 February 2022.
- ↑ Martine de Souza at the Commonwealth Games Federation